Gwamnan Zamfara zai bada kyautar albashin wata guda ga ma’aikata
Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara ya amince da biyan kyautar albashin wata guda ga ma’aikatan gwamnati da na hukumomi a jihar. Wannan amincewar ta fito ne a wata sanarwa da Shugaban Ma’aikatan Jihar ya fitar a ranar 28 ga Disamba, 2024. Rahotanni sun bayyana cewa wannan albashi shi ne karo na biyu a tarihin … Read more